Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 15:20

Sai dai mu rubuta musu wasiƙa mu gaya musu kada su ci abincin da aka miƙa wa gumaka, kada su yi lalata ko su ci naman dabbar da aka murɗe, da kuma nama da jini.

Open Bible reader