Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 15:1

Sai kuma waɗansu mutane suka zo Antakiya daga yankin Yahudiya suna koya wa ˈyanˈuwa masu bi, suna cewa, “Idan ba an yi muku kaciya kamar yadda alˈadar Musa take ba, ba za ku iya samun ceto ba.”

Open Bible reader