Hausa Bible
Ayyukan Manzanni 15:2
Ba ƙaramar gardama Bulus da Barnaba suka yi da mutanen nan a kan wannan magana ba. Sai aka sa Bulus da Barnaba da kuma waɗansu su je Urushalima wurin manzanni da dattawan jamaˈar masu bi domin su tattauna a kan wannan magana.
Open Bible reader