Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 13:50

Amma Yahudawa suka zuga waɗansu mata masu tsoron Allah, waɗanda ake ba su girma, da kuma waɗansu manyan mutanen garin. Suka tā da tsanani ga Bulus da Barnaba, suka kore su daga garinsu.

Open Bible reader