Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 13:34

“Allah ya tā da Yesu daga matattu a kan cewa Yesu ba zai sāke mutuwa ba balle yă ruɓa. Hakika, Allah ya cika wannan kalma game da tashinsa cewa, “ ‘Zan ba ka albarkun nan masu tsarki kuma tabbatattu waɗanda na yi wa Dawuda alkawari.’ ”

Open Bible reader