Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 13:33

ya cika mana shi, mu da muke ˈyaˈyansu, saˈad da ya tā da Yesu daga matattu. Kamar yadda yake a rubuce cikin Zabura ta biyu cewa, “ ‘Kai Ɗana ne, yau na zama ubanka.’ ”

Open Bible reader