Hausa Bible
Ayyukan Manzanni 13:22
Bayan da Allah ya cire Shawulu, ya sa Dawuda yă zama sarkinsu. Cikin shaidar da Allah ya bayar game da Dawuda, ya ce, ‘Na sami Dawuda ɗan Yesse, mutum ne mai zuciya irin tawa, wanda kuma zai aikata dukan nufina.’
Open Bible reader