Hausa Bible
Ayyukan Manzanni 13:21
Saˈan nan suka roƙa a naɗa musu sarki, sai Allah ya ba su Shawulu ɗan Kish, mutumin zuriyar Benyamin, wanda ya yi mulki har shekara arbaˈin.
Open Bible readerHausa Bible
Saˈan nan suka roƙa a naɗa musu sarki, sai Allah ya ba su Shawulu ɗan Kish, mutumin zuriyar Benyamin, wanda ya yi mulki har shekara arbaˈin.
Open Bible reader