Hausa Bible
Ayyukan Manzanni 13:15
Bayan da aka yi karatu daga Koyarwar Musa da littattafan annabawa, sai shugabannin majamiˈa suka aika musu cewa, “ˈYanˈuwa, idan kuna da wata maganar gargaɗin da za ku yi wa jamaˈa, sai ku yi.”
Open Bible readerHausa Bible
Bayan da aka yi karatu daga Koyarwar Musa da littattafan annabawa, sai shugabannin majamiˈa suka aika musu cewa, “ˈYanˈuwa, idan kuna da wata maganar gargaɗin da za ku yi wa jamaˈa, sai ku yi.”
Open Bible reader