Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 13:14

Su kuwa suka ci gaba daga Ferga, suka tafi Antakiya ta ƙasar Bisidiya. Ranar Hutu ta Mako kuwa suka shiga majamiˈa suka zauna.

Open Bible reader