Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 13:11

Yanzu fa, hannun Ubangiji yana gāba da kai, za ka zama makaho. Za a ɗauki ɗan lokaci ba ka ga hasken rana ba.” Nan take kuwa sai wani hazo da duhu suka rufe idanunsa, ya yi ta lalubawa yana neman wanda zai yi masa jagora.

Open Bible reader