Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 13:10

ya ce, “Kai ɗan Shaiɗan! Mai gāba da duk abin da yake na adalci! Kana cike da ruɗu da mugunta kawai. Ba za ka daina ɓata miƙaƙƙun hanyoyin Ubangiji ba?

Open Bible reader