Hausa Bible
Ayyukan Manzanni 12:8
Malaˈikan ya ce masa, “Ka sa rigarka, ka kuma sa takalmanka.” Sai ya yi haka. Malaˈikan ya ce masa, “Yafa mayafinka ka biyo ni.”
Open Bible readerHausa Bible
Malaˈikan ya ce masa, “Ka sa rigarka, ka kuma sa takalmanka.” Sai ya yi haka. Malaˈikan ya ce masa, “Yafa mayafinka ka biyo ni.”
Open Bible reader