Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 12:7

Ba labari, sai ga wani malaˈikan Ubangiji ya bayyana, wani haske kuma ya haskaka ɗakin. Saˈan nan malaˈikan ya taɓa Bitrus a gefe ya tashe shi, ya ce, “Maza ka tashi.” Sai kuma sarƙoƙin suka fita daga hannun Bitrus.

Open Bible reader