Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 12:6

A daren nan da Hirudus yana tunani zai fitar da Bitrus idan gari ya waye, Bitrus kuwa yana ɗaure da sarƙa biyu, yana barci tsakanin sojoji biyu. Masu gadin kurkuku kuma suna bakin ƙofa suna gadi.

Open Bible reader