Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 11:18

Da Yahudawa masu bi suka ji haka, suka rasa abin da za su ce, sai suka yabi Allah suna cewa, “Ashe, har waɗanda ba Yahudawa ba ma Allah ya yi musu hanyar tuba da samun rai.”

Open Bible reader