Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 11:19

To, masu bi suka warwatse saboda tsananin nan da ya tashi saboda kashewar Istifanus. Waɗansu suka tafi har zuwa ƙasar Finikiya da Sayifurus, da birnin Antakiya. Suna waˈazin kalmar Allah, amma ga Yahudawa kaɗai.

Open Bible reader