Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 10:22

Sai suka ce, “Wani babban sojan Roma ne, mai suna Koneliyus, ya aike mu. Shi mutumin adalci ne, mai tsoron Allah, wanda duk jamaˈar Yahudawa suke faɗin abin kirki a kansa. Shi ne wani malaˈika mai tsarki ya umarce shi yă aiko ka je gidansa, yă ji abin da za ka ce.”

Open Bible reader