Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 1:13

Da suka shiga birnin, suka hau gidan sama inda suke zama, wato su Bitrus, da Yohanna, da Yakub, da Andarawus, da Filibus, da Toma, da Bartalomi, da Matiyu, da Yakub ɗan Halfa, da Siman wanda ake ce da shi mai kishin ƙasarsu, da kuma Yahuda ɗan Yakub.

Open Bible reader