Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 1:12

Sai manzannin suka koma Urushalima daga Tudun Itatuwan Zaitun, wanda yake kusa da Urushalima, misalin tafiyar Ranar Hutu ta Mako guda, wato wajen kilomita ɗaya.

Open Bible reader