Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 1:11

Sai suka ce, “Ku mutanen Galili, don me kuke tsaye kuna kallon sama? Yesun nan da aka ɗauke daga wurinku zuwa sama, zai sāke dawowa kamar yadda kuka ga ya tafi zuwa sama.”

Open Bible reader