Skip to content

Hausa Bible

Titus 3:15

Duk waɗanda suke tare da ni suna gaishe ka. Ka gai da waɗanda suke ƙaunarmu, waɗanda muke tare da su cikin bangaskiya. Alherin Allah yă kasance tare da ku duka. Amin.

Open Bible reader