Skip to content

Hausa Bible

Titus 3:12

Saˈad da na aika Artimas ko Tikikus wurinka, sai ka yi iyakacin ƙoƙarinka ka zo wurina a Nikafolis, saboda ina da niyyar cin damina a can.

Open Bible reader