Hausa Bible
Titus 3:1
Ka tuna wa mutanenka su miƙa kansu ga shugabanni da kuma masu mulki, su yi musu biyayya, su kuma kasance a shirye domin yin kowane irin kyakkyawan aiki.
Open Bible readerHausa Bible
Ka tuna wa mutanenka su miƙa kansu ga shugabanni da kuma masu mulki, su yi musu biyayya, su kuma kasance a shirye domin yin kowane irin kyakkyawan aiki.
Open Bible reader