Hausa Bible
Titus 2:12
Alherin nan yana koya mana mu bar rayuwa marar halin Allah, da shaˈawace-shaˈawacen duniya, mu kame kanmu, mu zama masu gaskiya a zuci, muna masu halin Allah a wannan duniya.
Open Bible readerHausa Bible
Alherin nan yana koya mana mu bar rayuwa marar halin Allah, da shaˈawace-shaˈawacen duniya, mu kame kanmu, mu zama masu gaskiya a zuci, muna masu halin Allah a wannan duniya.
Open Bible reader