Hausa Bible
Titus 1:9
Mai lura da jamaˈar ya kamata yă zama wanda yana riƙe da tabbatacciyar maganar nan ta Allah daidai kamar yadda aka koyar, domin yă ƙarfafa waɗansu ta wurin koyarwa ta gaskiya, yă kuma iya ƙaryata kuskuren waɗanda suke gāba da koyarwar.
Open Bible reader