Skip to content

Hausa Bible

Titus 1:15

Ga mai tsabtar zuciya kome mai tsabta ne. Amma ga masu ƙazanta da marasa ba da gaskiya ba abin da yake da tsabta. Gaskiya dukan tunanin zuciyarsu da hankalinsu ƙazantattu ne.

Open Bible reader