Skip to content

Hausa Bible

Titus 1:11

Dole ne a sa su su yi shiru, gama suna tā da hankalin iyalai da yawa ta wurin koyar da abin da bai kamata ba domin neman ƙazamar riba.

Open Bible reader