Hausa Bible
Romawa 9:30
To, yaya ke nan? Ai, waɗanda ba Yahudawa ba waɗanda ba su yi ƙoƙari su sami adalcin Allah ba, sun samu. Adalcin nan da suka samu kuwa irin wanda ake samuwa ta bangaskiya ne.
Open Bible readerHausa Bible
To, yaya ke nan? Ai, waɗanda ba Yahudawa ba waɗanda ba su yi ƙoƙari su sami adalcin Allah ba, sun samu. Adalcin nan da suka samu kuwa irin wanda ake samuwa ta bangaskiya ne.
Open Bible reader