Hausa Bible
Romawa 9:12
Amma kafin a haifi yaran nan biyu, Allah ya faɗa wa Rebeka cewa, “Babban zai bauta wa ƙaramin.” Wannan ya faru kafin ma su aikata wani abu mai kyau, ko marar kyau. Allah ya faɗa haka domin yă zama cewa, wanda za a zaɓa za a zaɓe shi ne bisa ga nufin Allah, ba wai saboda ayyuka ba, sai dai bisa ga kiran Allah.
Open Bible reader