Hausa Bible
Romawa 8:26
Haka kuwa Ruhu yake yi mana taimako cikin kāsawarmu. Ba mu san yadda ya kamata mu yi adduˈa ba, amma Ruhu da kansa yana roƙon Allah a madadinmu tare da nishe-nishe waɗanda kalmomi ba za su iya bayyana ba.
Open Bible readerHausa Bible
Haka kuwa Ruhu yake yi mana taimako cikin kāsawarmu. Ba mu san yadda ya kamata mu yi adduˈa ba, amma Ruhu da kansa yana roƙon Allah a madadinmu tare da nishe-nishe waɗanda kalmomi ba za su iya bayyana ba.
Open Bible reader