Hausa Bible
Romawa 8:24
Gama ta sa zuciyar nan ne aka cece mu. Amma idan mun riga mun ga abin da muke sa zuciya a kai, ai, wannan ba sa zuciya kuma ba ke nan. Wane mutum yake sa zuciya ga abin da ya riga ya samu?
Open Bible readerHausa Bible
Gama ta sa zuciyar nan ne aka cece mu. Amma idan mun riga mun ga abin da muke sa zuciya a kai, ai, wannan ba sa zuciya kuma ba ke nan. Wane mutum yake sa zuciya ga abin da ya riga ya samu?
Open Bible reader