Skip to content

Hausa Bible

Romawa 8:23

Ba halitta kaɗai take nishi ba, har da mu ma. Mu da mun riga mun sami Ruhu Mai Tsarki wanda shi ne kyauta ta farko ta abubuwan da aka ba mu, muna nishi a ranmu, muna jira da marmari sosai don Allah yă mayar da mu cikakkun ˈyaˈyansa, yă kuma fanshi jikin nan namu.

Open Bible reader