Skip to content

Hausa Bible

Romawa 7:9

A dā kam a raye nake, saˈad da ban san Koyarwar Musa ba, amma da na san umarnin, sai zunubi ya tashi da rai, ni kuwa na mutu.

Open Bible reader