Skip to content

Hausa Bible

Romawa 7:25

Godiya ta tabbata ga Allah gama ya cece ni ta wurin Yesu Almasihu Ubangijinmu! Saboda haka ni da kaina Koyarwar Allah nake bauta wa da hankalina, amma da halina na mutuntaka kuwa, ƙaˈidar zunubi nake bauta wa.

Open Bible reader