Hausa Bible
Romawa 7:23
amma a cikin gaɓoɓina ina ganin wata ƙaˈida dabam wadda take yaƙi da ƙaˈidar da hankalina ya ɗauka. Wannan kuwa ta ɗaure ni ga ƙaˈidar nan ta zunubi wadda take zama a cikin gaɓoɓina.
Open Bible readerHausa Bible
amma a cikin gaɓoɓina ina ganin wata ƙaˈida dabam wadda take yaƙi da ƙaˈidar da hankalina ya ɗauka. Wannan kuwa ta ɗaure ni ga ƙaˈidar nan ta zunubi wadda take zama a cikin gaɓoɓina.
Open Bible reader