Skip to content

Hausa Bible

Romawa 6:9

Gama mun sani cewa an tā da Almasihu daga matattu, kuma ba zai sāke mutuwa ba, wato, mutuwa ba ta da sauran iko a kansa.

Open Bible reader