Skip to content

Hausa Bible

Romawa 6:4

Wato, ta wurin baftismarmu an binne mu tare da shi, mun kuma zama ɗaya da shi cikin mutuwarsa, domin yadda aka tā da Almasihu daga matattu ta wurin ikon nan mai ɗaukaka na Uba, haka mu ma mu yi zaman sabuwar rayuwa.

Open Bible reader