Hausa Bible
Romawa 6:19
Ina kuwa yi muku magana kamar yadda ɗan Adam yake magana ne, saboda kāsawarku ta mutuntaka ne. Kamar yadda a dā kuka saba miƙa gaɓoɓin jikinku ga bautar abubuwan ƙazanta, da kuma ga mugunta wadda take ta ƙaruwa kawai, haka kuma yanzu sai ku miƙa gaɓoɓinku ga bautar adalci, domin ku zama waɗanda aka keɓe da tsarki ga Allah.
Open Bible reader