Skip to content

Hausa Bible

Romawa 6:13

Kada kuma ku miƙa gaɓoɓinku ga zunubi su zama kayan yin aikin mugunta. Sai dai ku miƙa kanku ga Allah yadda ya dace da waɗanda aka cire su daga hannun mutuwa zuwa samun rai, ku kuma miƙa gaɓoɓinku ga Allah domin su zama kayan yin aikin adalci.

Open Bible reader