Skip to content

Hausa Bible

Romawa 5:7

Da kyar ne wani yă mutu saboda mutum mai adalci, ko da yake wataƙila wani yana iya yin ƙarfin hali yă mutu saboda mutum mai halin kirki.

Open Bible reader