Skip to content

Hausa Bible

Romawa 5:19

Kamar yadda mutane da yawa suka zama masu zunubi ta wurin rashin biyayyar mutum ɗaya, haka kuma mutane da yawa za su zama masu adalci ta wurin biyayyar mutum ɗaya.

Open Bible reader