Hausa Bible
Romawa 5:12
To, kamar yadda zunubi ya shigo cikin duniya ta wurin mutum ɗaya, zunubin nan kuwa shi ya jawo mutuwa, ta haka mutuwa ta bi ta shafi dukan ˈyan Adam, gama kowa ya yi zunubi.
Open Bible readerHausa Bible
To, kamar yadda zunubi ya shigo cikin duniya ta wurin mutum ɗaya, zunubin nan kuwa shi ya jawo mutuwa, ta haka mutuwa ta bi ta shafi dukan ˈyan Adam, gama kowa ya yi zunubi.
Open Bible reader