Skip to content

Hausa Bible

Romawa 4:5

To, mutumin da bai dogara ga ayyukansa ba, amma ya dogara ga Allah wanda shi ne yake sa marasa halin Allah su sami zaman marasa laifi a gare shi, za a ɗauki bangaskiyar mutumin nan kamar adalcinsa ke nan.

Open Bible reader