Skip to content

Hausa Bible

Romawa 3:5

To, idan rashin adalcinmu ya zama hanyar bayyana adalcin Allah fa, me za mu ce ke nan? Za mu ce Allah marar adalci ne in ya hukunta mu? Ina dai yin magana yadda ɗan Adam zai yi ne.

Open Bible reader