Hausa Bible
Romawa 3:27
To, a kan mene ne za mu yi taƙama? Ai, ba wani abu! Ta wane dalili aka kawar da taƙama? Ta hanyar kiyaye Koyarwar Musa? Aˈa, sai dai ta bangaskiya.
Open Bible readerHausa Bible
To, a kan mene ne za mu yi taƙama? Ai, ba wani abu! Ta wane dalili aka kawar da taƙama? Ta hanyar kiyaye Koyarwar Musa? Aˈa, sai dai ta bangaskiya.
Open Bible reader