Hausa Bible
Romawa 3:25
Allah ya miƙa Yesu yă zama hadaya ta ɗaukar alhakin zunubanmu, domin ta wurin jinin hadayarsa za a gafarta wa mutane zunubansu ta wurin bangaskiyarsu. Allah ya yi wannan domin yă nuna adalcinsa, don a cikin haƙurinsa ya ƙyale zunuban da aka yi a dā.
Open Bible reader