Hausa Bible
Romawa 2:27
Waɗanda su ba masu kaciya ba ne a jiki amma suna aikata abin da Koyarwar ta ce a yi, za su yi maka hukunci, kai da kake da Koyarwar Musa a rubuce, mai kaciya kuma, amma kana karya Koyarwar.
Open Bible readerHausa Bible
Waɗanda su ba masu kaciya ba ne a jiki amma suna aikata abin da Koyarwar ta ce a yi, za su yi maka hukunci, kai da kake da Koyarwar Musa a rubuce, mai kaciya kuma, amma kana karya Koyarwar.
Open Bible reader