Hausa Bible
Romawa 16:7
Ku gai da Andaronikus da Yuniya, waɗanda Yahudawa ne kamar ni, waɗanda kuma aka ɗaure su a kurkuku tare da ni. Su kuwa mutane ne da an san su sosai a cikin manzanni, kuma sun riga ni ba da gaskiya cikin Almasihu.
Open Bible reader