Skip to content

Hausa Bible

Romawa 15:9

don kuma waɗanda ba Yahudawa ba su ɗaukaka Allah saboda jinƙansa. Kamar yadda yake a rubuce cewa, “Saboda wannan, ya Ubangiji, zan yabe ka a cikin alˈummai, zan rera waƙar yabo ga Sunanka.”

Open Bible reader